Hukumar kwallon kafa ta jihar Kano, ta dakatar da dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Fagge Super Star, Safiyanu A Muhammad, bisa karya dokar hukumar da...
Hukumar tsaro ta Civil Defence a jihar Kano ta yi holin wani matashi da ake zargin sa da sarrafa bakin mai mara kyau Diro-diro a garin...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta gudanar da motsa jiki wanda ta saba yi duk shekara a filin wasanni dake unguwar Sharada domin tantance dakarunta masu...
Hukumar kula da makarantu masu zaman kan su ta Jihar Kano ta ce, ta yi salhu tsakanin iyayen yara da su ka yi zanga-zanga a wata...
Gwamnatin tarayya ta ce za ta ci gaba da kokarin samar da kayan more rayuwa a Karkara domin mutane su ci gaba da rayuwa a cikin...