Unity Sheka 2 Senior Boys 0 Golden Star Tsauna 0 Kunya Utd 3 Dabai Warriors 1 Hanga City 0 Ahlan Cup: Sakamakon ajin rukuni na daya...
Kungyar kwallon kafa ta Continue Mandawari ta sayar da ‘yan wasa guda biyu daga kungiyar kwallon kafa ta Manadawari Itihad. A cikin wata sanarwa da kungiyar...
Kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu, wata mata ta yi karar wani mutum da cinye mata Filaye guda takwas ta hanyar ba ta...
Mai magana da yawun kotunan jihar Kano Baba Jibo Ibrahim ya tabbatar da umarnin rufe kotunan jihar Kano a ranar Talata. Sai dai Baba Jibo Ibrahim...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke filin Hockey karkashin mai shari’a Abdullahi Halliru Abubakar, ta gurfanar da wata mata kan zargin karbar kudi Naira miliyan tara...