Mai martaba sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya gargaɗi daliban makarantun Islamiyya da su ƙara ƙaimi wajen neman ilmin addinin musulunci, domin rabauta da rahmar...
Jami’ar Bayero ta ce, za ta mayar da daukar darasin nan na General Studies Program wato GSP ta hanyar yanar gizo domin daukar matakin kare dalibai...
Sakamakon wasan kwallon Golf na jami’an daura dammara da a ka fafata a fadina kasarar nan tare da wakilin mu Musa Abdu Tudun Wada.
Majalisar dokokin jihar Kano ta dage zaman majalisar da ta y niyar komawa a ranar Litinin 25-01-201, sakamakon matakin da gwamnatin jihar Kano ta dauka na...
Gwamnatin jihar Kano ta biya kimanin naira miliyan 50 ga hukumar NECO domin sakin sakamakon jarabawar ta NECO ga daliban jihar Kano. Kwamishinan ilimi na jihar...
Limamin masallacin Juma’a na Malam Abubakar Dantsakuwa dake yankin Gaida Ja’en a karamar hukumar Gwale Malam Abdulkarim Aliyu ya ce, sai al’umma sun koma kan koyarwar...
Babban limamin masallacin Juma’a na Abdullahi Ibni Mas’ud dake unguwar Kabuga ‘Yan Azara Malam Zakariya Abubakar ya bukaci al’umma da su yi amfani da tufafi da...