Wani dan wasan kwallon Golf, Ibrahim Abdullahi Haruna, ya ce nan gaba sai wasan kwallon Golf ya mamaye dukannin filayen jihar Kano saboda muhimmancin da wasan...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, a cikin kasafin kudin bana sarautun Kano hudu za su lakume Naira milayan 100, domin kawata su. Kwamishinan ma’aikatar kasafin kudi...
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci majalisun tarayyar kasar nan da su bullo da wata doka da za a rika gwada dukkanin wani...
Darakta Janar na Cibiyar nazarin harkokin sufuri ta Najeriya, Dakta Bayero Salihi Farah ya ce, cibiyar su tana kokari wajen ganin mutane sun inganta tukin ababen...
Kungiyar kwallon kafa ta Shining Star Dorayi ta tabbatar da yin garanbawul a kungiyar sakamakon zuwan sabon mai horaswa Auwalu Maye da kungiyar ta yi. Cikin...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta warewa bangaren samar da ingantaccen Ilimi a Kano sama da naira biliyan arba’in da biyar da digo shida acikin kasafin...
Wani matashi dan gwagwarmaya mai suna Isma’il Abdullahi Unique, ya ce dole ne sai matasa sun kare kima ba martaba tare da mutuncin su a wajen...