Gwamnatin jihar Kano, ta tabbatar da gobe Litinin 18-01-2021 za a koma makarantu a fadin jihar baki daya. Cikin wata sanarwa da Kwamishinan ilimi, Muhammad Sunusi...