Sabon mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Alfindiki United, Musbahu Ashiru Yahya wanda a ka fi sa ni da Musbahu Pillars, ya tabbatar da cewa...
Dan wasan kwallon kafar Nijeriya kuma wanda ya ke taka leda a ajin ‘yan rukuni na biyu a kasar Sweden, Abdulsalam Muhammad Magashi haifaffen dan unguwar...
Gwamnatin jihar Kano ta amince da sakin naira miliyan 144 domin biyan kudaden makarantar daliban jihar dake karatu kasashen waje wadanda gwamnatin da ta gabata ta...
Al’ummar unguwar ‘Yar Akwa da ke karamar hukumar Tarauni na zargin wani matashi da tayar da hankalin su wajen yunkurin Illata wani mutum. Al’ummar yankin na...
Sarkin tsaftar Kano Alhaji Ahmad Gwarzo ya bukaci al’umma da su rinka kokarin tsaftace kayan lambu yadda ya kamata da sinadarin kashe cuta kafin su ci....
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Kano ta ce, gwamnati ta na mantawa da su wajen baiwa hukumar su kayan...
Wani mai sana’ar sayar da Bulo a jihar Kano Malam Babangida Ahmad ya ce, sun samu nasarar samarwa da matasa fiye da tamanin aikin yi a...