Shugaban kungiyar Vigilante ta jihar Kano, Muhammad Kabir Alhaji ya ce a shekarar da muka shiga ta 2021 kungiyar za ta hada kai da jami’an tsaro...
Wani tsohon dan wasan Golf a jihar Kano, Ibrahim Abdullahi Haruna, ya ce Likita ne ya ba shi shawara da ya shiga wasan kwallon Golf domin...
Kungiyar kwallon kafa ta Shining Stars dake Dorayi a karamar hukumar Gwale ta dauki sabon mai horas da kungiyar, Auwalu Maye wanda zai ja ragamar kungiyar...
Babbar kotun Shari’ar Musulinci da ke Kofar Kudu karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola ta sasanta wani rikici tsakanin wani matashi mai sana’ar fawa da laifin...
Babbar kotun Shari’ar Musulinci da ke zamanta a Kofar Kudu karkashin Malam Ibrahim Sarki Yola ta fara sauraron karar wani mahaifi da ya yiwa ‘yar cikinsa...
Babbar kotun Shari’ar Musulinci da ke Kano karkashin mai Shari’a Ibrahim Sarki Yola ta fara sauraron karar wata mace da ta nemi kotu ta raba aurenta...
Hukumar Hisbah ta ka kai sumame wani katafaren gidan da ake tara matasa maza da mata, ana aikata badala da shan Shisha a daren Talata. Wata...
Kotun shari’ar musulunci da ke Kofar Kudu karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, an gurfanar da wasu matasa biyu da ake zargin su da satar baburan...
Hukumar kula da ingancin magunguna ta kasa reshen jihar Kano NAFDAC ta ce, za ta ci gaba kama masu yin abubuwa marasa kyau a cikin jihar...
Kotun shari’ar Musulunci dake PRP a unguwar Birgade, karkashin Alkalin Muhammad Bashir, an gurfanar da wani matashi mai suna Usman Iliyasu dan unguwar Jakara Tudun Nufawa,...