Kotun Majistare mai lamba 54 da ke Nomansland a unguwar Sabon Gari karkashin mai Shari’a, Ibrahim Mansir, ta fara sauraron karar da a ka gurfanar da...
Hukumar kula da Kafafen yaɗa labarai ta ƙasa NBC, ta gargadi ‘yan Jarida da su kasance masu bin dokoki yayin gudanar da zaɓen kananan hukumomi da...
Kotun shari’ar Musulinci dake Kofar Kudu karkashin mai shari’a Halhalatul Khuza’i ta fara sauraron karar wata mace dake neman kotu ta raba auren ta da mijinta...
Sakamakon gasar cin kofin ajin matasa na biyu wato Dvision two a jihar Kano. Kungiyar kwallon kafa ta Kwankwaso United ta lallasa Golden Star Tagarji da...
Wani dan wasan kwallon Golf, a jihar Kano, Sule Imam Daura, ya ce ya lashe kofi da dama a wasan a iya tsawon lokacin da ya...
Wani matashi da ake zargi da satar waya kirar Ipon a kan titin gidan Zoo ya kai kansa wurin ‘yan sanda bayan labara ya zo masa...
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya gidan da suka iftla’in gobara har mutane uku suka rasu a a unguwar Rijiyar Zaki dake karamar hukumar...
Kotun majistret mai lamba 14 da ke rukunin kotunan majstret da ke unguwar Gyadi-gyadi, an gurfanar da wani matashi da ake zargin shi da laifin hada...