Rundunar sojan Najeriya ta tura sojoji mata dari uku zuwa babbar hanyar Kaduna zuwa Abuja, domin inganta tsaro a yankin da aka samu rahotanni da dama...
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari,ya gana da sabbin manyan hafsoshin tsaron da aka nada, a fadar Villa da ke Abuja, inda ya umarce su da nuna kishin...