Jagoran ‘yan adawa a Tanzania ya nemi gwamnatin kasar da ta yi bayani kan halin da shugaba John Magufuli yake, bayan shafe kusan makonni biyu ba...
Gwamnatin Kano za ta bullo da shirin wayar da kan jama’a musamman mazauna karkara, kan muhimmancin rigakafin cutar Corona, bayan da gwamnatin ta karbi kason farko...
Kungiyar kwadaon Najeriya, ta zargi ‘yan siyasar kasar da yunkurin matsantwa talaka, yayin da wasu ‘yan majalisu ke neman a yiwa tsarin mafi karancin albashin gyaran...
Kwararru a fannin lafiya, na binciken musababbin bullar wata sabuwar cuta, mai saurin lahani da ake zargin ta samo asali ne daga ruwan sha. Wannan cuta...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce ya ƙaddamar da shirin manyan ayyukan ci gaban ƙasa guda uku. Shugaban ya bayyana ayyukan a shafinsa na Twitter, tare...