Limamin masallacin Juma’a na Dorayi Babba unguwar Kuntau, Malam Munzali Bala Koki ya ce, ibadar watan Azumin Ramadan horo ne domin jajircewa da ibadu a sauran...