Majalisar dokokin jihar Kano, ta kafa kwamitocin wucin gadi guda 6 da za su gudanar da aikin kare kasafin badi na kananan hukumomin jihar nan 44....
Dan wasan tsakiyar Real Madrid, Toni Kroos, ya yi imanin cewa Real Madrid na cikin rukuni mafi tsauri a karawar na gasar cin kofin zakarun Turai...
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta kwace ragamar Kyaftin din kungiyar daga hannun dan wasan ta, Pierre-Emerick Aubameyang, sakamakon keta da’a, da ya yi. An ajiye...
Mahukuntan gasar Premier ta kasar Ingila, ta ce, ‘yan wasan gasar da ma’aikatan kungiyoyin za a yi musu gwajin cutar a kowace rana, domin shiga filin...
Dan wasan Everton Richarlison zai yi jinyar makonni masu yawa sakamakon raunin da ya samu a wasan da Crystal Palace ta doke su da ci 3-1....
Al’ummar yankin Tudun Yola da ke ƙaramar hukumar Gwale, sun koka kan yadda ƙarancin masu gadi a makarantarsu ya janyo a ke yi musu sace-sace, har...
Sarkin ruwan Bagwai, Malam Umar, ya ce, har idan gwamnati za ta tallafa masa, zai magance matsalar iftala’in mutuwar mutane a cikin ruwa. Malam Umar, ya...
Kungiyar masu ƙwarewa kan haɗa magunguna ta ƙasa, ta ce, binciken da ta yi ta gano sama da kaso Hamsin da a ka kwantar asibitin, Malam...
Wasu matasa biyu sun gurfana a gaban kotun shari’ar musulunci da ke PRP Kwana Huɗu, ƙarƙashin mai shari’a, Isah Rabi’u Gaya, wanda a ke zargin sun...
Kotun majistret mai lamba 54, ƙarƙashin mai shari’a, Ibrahim Mansur Yola, an gurfanar da wani matashi da zargin ya shiga masallaci ya saci Alku’arni a unguwar...