Shugaban ƙungiyar masu ƙwarewa kan haɗa magunguna ta ƙasa, Dr Ibrahim Jatau, ya ce, burinsu su ilimantar da matasa muhimmancin bincike a kan samar da sabbin...
Tsohon dan wasan kwallon kafa na Barcelona, Samuel Eto’o, ya zama sabon shugban hukumar ƙwallon ƙafa ta kasar Kamaru. Tsohon tauraron ɗan wasan na Kamaru da...
Tsohon dan wasan Manchester United Louis Saha, ya ce ba zai iya yarda da ikirarin da a ke yi ba na cewa Cristiano Ronaldo ya kasance...
Mai horas da Arsenal, Mikel Arteta, ya ce bai tattauna batun siyar da kyaftin din kungiyar ba, Pierre-Emerick Aubameyang a yayin da a ka bude kasuwar...
Mohamed Salah ya ci kwallonsa ta 21 a kakar wasa ta bana, bayan da Liverpool ta doke Aston Villa da ci 1-0 a ranar da Steven...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa na Tukuntawa United, Nura Lawan (Nura Billy), ya ajiye aikin sa, bayan da kungiyar ta yi rashin nasarar a wasa...
Wakilin dan wasa Paul Pogba, Mino Raiola, ya ce, Bayern Munich za ta iya zawarcin Paul Pogba wanda shi ma Manchester United ta yi tayin tsawaita...
Wakilin dan wasan Manchester United, Anthony Martial, ya tunkari Ralf Rangnick da wuri ta hanyar bayyana dan wasan ya na son barin Manchester United. Mai horaswar...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta buƙaci al’umma da su cigaba da basu haɗin kan da ya kamata, domin magance matsalar tsaro a faɗin jihar dama...
Limamin masallacin Juma’a na Faruq unguwa Uku CBN Quarters, Dr Abdulkadir Ismai’l, ya ce, akwai tasgaro ga imanin musulmin da bai ji zafin kisan mutane da...