Limamin masallacin Juma’a na unguwar Sharaɗa da ke ƙaramar hukumar Birni, Malam Baharu Abdulrahman, ya ce, Zakka wajibi ce ga musulmai, domin ta na cikin sharuɗai...
Limamin masallacin Juma’a na Abdullahi Bin Mas’ud da ke unguwar Kabuga ‘Yan Azara, malam Safwan Aminu Usman ya ja hankalin al’umma su kasance masu haƙuri da...
Limamin masallacin Juma’a na Faruq unguwa Uku CBN Quarters, Dr Abdulƙadir Ismai’l, ya ja hankalin al’ummar musulmi da su yi riƙo da abinda ya ke wajen...
Limamin masallacin Juma’a na masallacin Nana Aisha da ke Na’ibawa Gabas, a jihar Kano, Malam Abubakar Jibril ya ce, rashin kyautatawa juna Zato na janyo rashin...
Limamin masallacin Juma’a na Ahlussunnah da ke garin Ɗangoro a ƙaramar Hukumar hukumar Kumbotso, Dr Abubakar Bala Kibiya ya ce, duk mutumin da zai yi kira...
Babbar kotun Shari’ar muslinci mai zamanta a Rijiyar Lemo karkashin mai Shari’a, Aliyu Muhammad Kani, ta sanya ranar 7 ga watan gobe, domin bayyana ra’ayinta dangane...
Sarkin Ban Kano kuma hakimin Dambatta, Mukhtar Adnan ya rasu, sakamakon gajeriyar rashin lafiya da ya yi a ranar Juma’a. Wata majiya mai tushe ta tabbatar...
Wani da ake zargin ya shiga wani gida a yankin Gaida da ke karamar hukumar Kumbotso ya shiga yankin ya dauki wayoyi har Uku, ya gartsawa...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta tabbatar da kama wasu matasa su kimanin 13 dauke da muggan makamai waɗanda ake zarginsu da rufarwa ofishin Sanatan Kano...
Wani matashi daga cikin wadanda su ka tsira a Iftila’in hadarin kwalekwale da ya ritsa da su a karamar hukumar Bagwai, ya ce, su na tafiya...