An yi zargin wasu gungun matasa ɗauke da makamai sun zo Ofishin wata Jam’iyya da ke kan titin Maiduguri, su ka yi ƙoƙarin cinna masa wuta....
Wata Danbarwa ta ɓarke tsakanin Jami’in KAROTA da kuma direban motar Kurkura a unguwar Kansakali, kusa da Jami’ar Yusuf Maitama. An yi zargin Jami’in KAROTA ya...
Ma’aikatar gona ta tarayya da ke jihar Kano, masu kula da ingancin Takin Zamani, sun rufe wani kamfani mai suna Amfani Fertlizer da ke ƙaramar hukumar...
Al’ummar garin Gamar Kwari da ke yankin ƙaramar hukumar Fagge, sun gudanar da Zanga-zangar lumana kan nuna takaicinsu bisa yadda ake neman ƙaƙaba musu wani Dagaci...
Rundinar ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wasu matasa Biyu da ake zargin su na amfani da wasu mukullaye su buɗe ƙofa, inda suke...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wani matashi mai suna Buhari Harisu ɗan kimanin shekaru 25, wanda ya ke karya da cewar shi...
Gwamnatin jihar Kano za ta sayo jiragen ruwa guda 3 tare da rigunan da ake sawa a cikin ruwa na hana nutsewa, sakamakon sakamakon hadarin kwale-kwale...
Kwamishin ma’aikatar lafiya na jihar Kano, Dr. Aminu Ibrahim Tsanyawa, ya ce, al’umma su guji kamuwa da cuta mai karya garkuwar jiki ta HIV. Dr. Aminu...
Gwamnatin jihar Kano ta haramta yin amfani da jiragen ruwa na kasuwanci, domin yin jigilar fasinjoji a kogin Bagwai-Badau a karamar hukumar Bagwai ta jihar. A...
Sakataren ƙaramar hukumar Ɓagwai, Abdullahi Aliyu Ɓagwai, ya ce, raɗaɗin rasa rayuka yayin nutsewar Kwalekwale a ruwan Ɓagwai ne ya janyo ƴan garin su ka tayar...