Hukumar kwallon kafa ta nahiyar Turai UEFA, ta dauke wasan karshe na gasar cin kofin zakarun Turai na 2022 ta mayar da shi birnin Paris na...
Dubun dubatar ‘yan kasar Ukraine, galibi mata da kananan yara ne suka tsallaka zuwa kasashen Poland, Romania, Hungary da Slovakia a ranar Juma’a, yayin da makamai...
A ranar 10 ga watan Maris ne za a buga wasannin farko a dukkan gasar na Europa da na Conference League, yayin da za a yi...
Limamin masallacin juma’a na Ahlussunnah da ke unguwar Dangoro da ke karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, Dr. Abubakar Bala Kibiya ya ce, idan al’umma ta...
Limamin masallacin juma’a na Nana A’isha da ke Unguwar Gabas Naibawa Sheikh Abubakar Jibril, sanya tsoron Allah a dukkan al’amura ya na inganta rayuwa. Sheikh Abubakar...
Limamin masallacin Juma’a na Izalatul bidi’a wa ikamatus sunnah da ke unguwar Gaida a karamar hukumar Kumbotso da ke jihar Kano malam Ishaq Musa ya ce,...
Makamai masu linzami sun fada babban birnin Ukraine a ranar Juma’a yayin da sojojin Rasha suka matsa kaimi, kuma shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelenskiy ya roki...
A yayin da ‘yan gudun hijirar Ukraine ke ci gaba da tururuwa zuwa mashigar kan iyaka, domin gujewa mamayar Rasha, shi kuwa wani tsohon sojan yaki,...
Dakarun Ukraine sun gwabza da mahara na Rasha daga bangarori uku a ranar Alhamis, bayan da Moscow ta kai farmaki ta kasa da ruwa da kuma...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta ce, an kawo musu rahoton za a bude gidan rawar gala a titin Yahaya Gusau, sun tura jami’ansu wajen amma...