Iyalin Ricketts, waɗanda suka mallaki ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Major League ta Chicago Cubs, ƙungiyar da ke nuna Lord Coe da wata ƙungiya karkashin jagorancin mai...
Majalisar dokoki ta jihar Kano ta yi alkawarin ganin ta kammala dokar da ta shafi muhalli a jihar, domin magance matsalar gurbacewar dake da hadari ga...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Arsenal, Thomas Partey, ya Musulunta, kamar yadda wani dan jaridar wasanni da ke zaune a Birtaniya ya rawaito a ranar...
Alƙalin kotun shari’ar Muslunci dake zamanta a Unguwa uku Ƴan Awaki Mallam Umar Sunusi Ɗan Baba, ya ce, kamata ya yi ƴan ƙungiyoyin sa kai su...
Hukumar Hisba ta samu nasarar kama wasu mutane uku da zargin mushen Doki a wani kangon gidan mai da ke yankin unguwar Sharada a jihara Kano....
Hukumar gasar Premier ta kasar Ingila ta yi watsi da daukaka karar da Everton ta yi har sau biyu a kan jan katin da aka baiwa...
Kotun hukunta manyan laifuka ta wasanni (CAS) ta yi watsi da bukatar da Rasha ta yi na a dakatar da kungiyoyin kwallon kafarta a gasar cin...
Limamin masallacin Juma’a na Ammar Bin Yasir da ke Gwazaye gangar ruwa, Malam Zubair Almuhammadi ya ce, wanda yake so ya samu fifiko a cikin mutane...
Limamin masallacin Juma’a na Abdullahi Bin Mas’ud da ke unguwar Kabuga ‘Yan Azara, malam Zakariyya Abubakar ya ce, nan gaba za a samu wanda ya fi...
Borussia Dortmund da Crvena zvezda za su fafata a wasan dab da na kusa da na karshe, na gasar cin kofin Europa da a ka raba...