Gwamnatin jihar Zamfara ta bayyana cewa, an kammala biyan kudin jarabawar hukumar shirya jarabawa ta kasa wato NECO a shekarar 2022, inda ta ce za a...
Wasu kananan ‘yan kasuwar kwari sun gudanar da zanga-zangar lumana na kin amincewa da da tauye musu adadin yawan yadi a Dila. Wakilin mu na ‘yan...
Kungiyar ‘yan kasuwan kasar China a Najeriya CBCAN, ta mayar da martani kan kisan da aka yi wa Ummukulsum Buhari a Kano. Matar mai suna Ummita,...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, da zarar ta kammala bincike kan dan China mai suna Geng Quangron da ake zargi da kashe budurwarsa Ummukursum...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta gurfanar da wani matashi a gaban kotun majistret mai lamba 23 da ke zamanta a unguwar Nomansland, karkashin mai shari’a...
Shugabannin kasashen duniya sama da dari ciki harda shugaban kasar Amurka Joe Biden da kuma mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbanjo tare da kuma wakilan gwamnati daga...
Rahotanni sun bayyana cewa, Leicester City ta fitar da sunyen masu hoarswa biyu da za su iya maye gurbin Brendan Rodgers, bayan rashin nasara da suka...
Super Sand Eagles ta Najeriya za ta fafata da mai masaukin baki Mozambique da Morocco da Malawi a rukunin A na gasar cin kofin Afirka ta...
Enyimba ta sanar da daukar dan wasan tsakiya Elijah Akanni daga kungiyar kwallon kafa ta MFM FC. Akanni ya yanke alaka da MFM, biyo bayan ficewar...
Limamin masallacin Juma’a na Abdullahi Bin Mas’ud da ke unguwar Kabuga ‘Yan Azara, Mallam Abubakar Shu’aibu Abubakar Dorayi, ya ce, wajibi ne iyaye su zama masu...