Yawan hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ya yi kamari a cikin shekaru 17 a cikin watan Agusta, lamarin da ya kara matsa lamba ga babban bankin...
Wani malami a tsangayar koyar da aikin gona da ke jami’ar Bayero a jihar Kano, Malam Abubakar Adamu, ya ce, amfani da Turoso a gona yana...
Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta kasa ya dakatar da kamfanin jirgin sama na Azman Air, sakamakon kin sabunta shedar lasisin hukumar. Hakan na zuwa...
Kungiyar zauren samar da zaman lafiyar ‘yan kasuwar Kantin Kwari a jihar Kano, ta ce, akwai bukatar gwamnatin Kano ta kyautatawa ‘yan aksuwar da aka yiwa...
Kungiyar ‘yan Gwanjo da ke Mariri ‘yan itace, sun koka dangane da yanka shaguna wadanda suka fi karfin ‘yan kasuwar wurin. Ma’ajin kungiyar, Bashir Hamza Mai...
Ruwan sama kamar da bakin kwarya da ya dauki tsawon sa’o’i tare da ambaliya ya karya wata gada a garin Akwanga, wadda ta hada jihohin Nasarawa...
Wani matashi mai sana’ar sarrafa Turoso, Abdulrahman Sabi’u garin Katsina titin ring road a jihar Kano, ya ce, Da Turoso suke amfani, domin noma a gonakin...
An nada tsohon dan wasan Super Eagles, Emmanuel Amuneke, a matsayin sabon mai horas da kungiyar Zanaco FC ta Zambia. Amuneke, wanda ya taba zama mataimakin...
Wani Hatsarin mota ya rutsa da shugaban kasar Ukraine Volodymyr, Zelensky a Kyiv babban birnin kasar. A wata sanarwar da mai magana da yawun shugaban ya...
Dan wasan gaba na Paris Saint-Germain, Kylian Mbappe, ya kamo tsohon dan wasan kungiyar Edinson Cavani wajen zura kwallo a raga a gasar cin kofin nahiyar...