Wani matashi kuma dalibi a jami’an Bayero, a jihar Kano, Isah Husaini Isah ya ce, idan har kungiyar ASUU ta sake komawa yajin aiki, zai ajiye...
Dan takarar gwamnan Kano a jam’iyyar APC, Dakta Nasiru Yusuf Gawuna, ya ce, matukar ba a daina tayar da tarzoma a tsakar gidan jam’iyyar APC Kano...
Tsohon dan wasan kwallon kafar, Ivory Coast, Didier Drogba, ya musanta labarin cewa ya musulunta, bayan da wani malami ya wallafa hotonsa tare da tsohon dan...
Southampton ta zama kungiya ta gaba a gasar Premier da ta kori kocinta a kakar wasa ta bana. An sanar da korar Ralph Hasenhuttl a ranar...
Rahotanni na cewa yanzu haka an sanya kungiyar kwallon kafa ta Liverpool a kasuwa. The Athletic ta ruwaito wata sanarwa daga masu kungiyar, FSG na cewa,...
An gudanar da jadawalin zagaye na 16 na gasar cin kofin zakarun kungiyoin nahiyar Turai. Real Madrid mai rike da kambun gasar, za ta fafata da...
Limamin masallacin Juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, Mallam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce, akwai bukatar al’umma su guji furta maganar babu gaskiya a...
Mai shari’a Inyang Edem Ekwo na babbar kotun tarayya da ke Abuja a ranar Juma’a, ya sanya ranar 30 ga watan Janairun shekara mai zuwa, domin...
Mataimakin mai horas da Super Eagles, Salisu Yusuf, ya bayyana sunayen ‘yan wasa 18 da kungiyar za ta buga da Costa Rica a wasan sada zumunta...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja a ranar Juma’a ta bayar da umarnin kwace kadarori 40 na wucin gadi na tsohon mataimakin shugaban...