Babbar kotun jiha mai lamba 17, ta sanya gobe wato 18 ga wannan watan, domin ci gaba da sauraron shaida, cikin kunshin tuhumar da gwamnatin jiha...
Rundunar ‘yan sandan jihar Yobe, ta ce ta fara bincike kan zargin tsare wata Sadiya da mijinta Ibrahim Bature ya yi ba bisa ka’ida ba a...
Al’ummar unguwar Tudun Yola da ke karamar hukumar Gwale, a jihar Kano, sun koka dangane da kafa musu tirken service, wanda suke zargin zai iya cutar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta gurfanar da wasu matasa a gaban otun majistret da ke unguwar Dantamashe, karkashin mai shari’a, Sunusi Danmaje, kan zargin hada...
Majalisar Dattawa tuni ta amince da ƙudurin babban bankin CBN na sake fasalin wasu takardun kuɗi Naira da za a yi a kwanan nan. Majalisar ta...
Mai tsaron gidan FC Porto, Diogo Costa, ba zai buga wasan sada zumuncin da Portugal za ta yi da Najeriya ba. Costa bai buga atisaye biyu...
Jami’in yada labarai na Super Eagles, Babafemi Raji, ya karyata rahotannin da ke yawo cewa Victor Osimhen ya fice daga tawagar kungiyar da gangan a wasan...
Kyaftin din Argentina, Lionel Messi, zai samu damar karya tarihi guda biyu da marigayi Diego Maradona ya rike a gasar cin kofin duniya har idan ya...
Yayin da Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta ASUU ke gudanar da zanga-zangar lumana a faɗin jami’o’in ƙasar nan, domin nuna rashin jin daɗinsu game da rashin biyansu...
Ministar kuɗi, kasafi da tsare-tsare, Hajiya Zainab Ahmed, ta ce, gwamnatin tarayya za ta daina biyan kuɗin tallafin man fetur a watan Yunin 2023. Hajiya Zainab...