A na zargin rashin hakuri ya janyo cece-kuce a tsakanin wani mai karamar mota da kuma masu Adaidaita Sahu a Gadar karkashin kasa da ke Sabon...
‘Yan sanda sun gurfanar da wani matashi a gaban kotun majistret mai lamba 40, mai zamanta a unguwar Zungeru , karkashin mai shari’a Aisha Muhammad Yahaya,...
Al’ummar yankin Barkum da ke karamar hukumar Bunkure, sun koka kan yadda su ke zargin wani mutum, ya kawo Injinan yasar Yashi a kogin su, wanda...
Ƙungiyar Tseren ce mai suna Alaramma Cycling Club ta shirya Tseren keke na dukkanin shekara shekara da ta saba haɗawa, wanda a wannan shekarar a ka...
Kungiyar bunkasa ilimi da ci gaban demokradiya ta SEDSAC ta ce masarautar Gaya itace masarauta ta farko da kungiyar za ta yi hadin gwiwa da ita,...
Kungiyar masu Shuke-shuke ta kasa reshen jihar Kano ta koka dangane da rashin kulawa daga gwamnati wajen siyan tsirrai daga wurin su. Shugaban kungiyar, Aliyu Shehu...
Hukumar yawon bude ido ta jihar Kano ta ce, za ta hana shan Shisha a bainar Jama’a tare da hana kananan yara zuwa Otel da zarar...
Al’ummar yankin Jar Kuka Tsamiya Babba da ke karamar hukumar Gezawa a jihar Kano, sun yi kira da mahukunta da su gyara musu hanyar yankin su...
Safiyar Lahadi ne a ka samu wata hatsaniya tsakanin Direbobin Tirela da jami’an hukumar kiyaye afkuwar haɗura da na hukumar Karota a Sabon Titin Panshekara dake...
Limamin masallacin Juma’a na Ahlus sunnah da ke garin Dangoro, Dr. Abubakar Bala Kibiya, ya ce, wajibi ne al’ummar musulmi, su nemi kariyar Ubangiji daga Shaidanun...
Limamin masallacin juma’a na Shelkwatar rundunar Sojojin sama shiyyar jihar Kano, Flying Laftanar Ibrahim Umar Muhammad, ya ja hankalin al’ummar musulmi da su kyautata imani, wajen...
Na’ibin limamin masallacin Juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, Malam Ahmad Ali ya ce, duk wanda Allah ya azurta shi da tuba, ba shakka...
Kungiyar tseren keke ta Arramma dake Panshekara a ƙaramar hukumar Kumbotso, Za ta gudanar da gasar tseren Keke a safiyar ranar Lahadi. Wasan za a fara...
Limamin masallacin juma’a na Usman Bin Affan da ke unguwar Gadon Kaya, Dr. Abdullah Usman Umar, ya ce, kamata ya yi iyaye su kara sanya idanu...
Shugaban kungiyar daliban unguwar Sharada (SHASA), Bukhari Isah Sa’ed ya yi kira ga gwamnatin jihar Kano, da ta kara mayar da hankali wajen magance matsalar tsaro...