A ranar Larabar da ta gabata ne 13/12/2023 da muke ciki ne, aka buga wasan karshe na rukuni na gasar cin kofin kungiyoyin zakarun nahiyar turai,...
Majalisar zartarwa ta Najeriya ta cire malaman jami’a, da na kwalejojin ilimi da fasaha daga tsarin albashi na Integrated Personnel Payroll Information System (IPPIS). Ministan...
Hukumar kula da Aikin Hajji ta kasa (NAHCON) ta dakatar da rabon kujerun aikin Hajjin 2024 ga kamfanonin jirgin yawo 40 da suka yi nasarar samun...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta samu nasarar kama wasu ma’aikatan gwamnatin jihar sakamakon zarginsu da laifi hadin baki wajen cefanar da wani injin ban ruwa...
Babban kwamandan kungiyar Bijilante ta kasa reshen jihar Kano Shehu Muhammad Rabi’u, ya ce tallafawa jami’ansu daga bangaren gwamnati da mawadata da dai-daikun al’umma da kayan...
Gwamnatin Jihar Kano ta musanta labaran dake yawo a kafafen sadarwa kan cewar da sanin ta akayi yunkurin cefanar da wani Injin Banruwa mallakinta dake garin...
Gwamnatin jihar Kano tasha alwashin cigaba da kwato kadarori da filayen da ake zargin salwantar da su a zamanin gwamnatin da ta gabata. Kwamishinan ma’aikatar...
’Yan Arewa a Majalisar Wakilai sun ba da gudunmmawar Naira miliyan 45 ga al’ummar kauyen Tudun Biri da jirgin soja ya kai wa harin a taron...
Ƙungiyar raya tattalin arzikin ƙasashen Afirka ta Yamma, Ecowas, ta naɗa wata tawaga da za ta tattauna da sojojin mulkin Nijar bayan juyin mulkin watan Yuli....
Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima ya ce a shirye gwamnatin tarayya take wajen binciko waɗanda suka jefa bom bisa kuskure a ƙauyen Tudun Biri na ƙaramar...
A ranar Talata ne Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya dawo Abuja bayan halartar taron Majalisar Dinkin Duniya kan sauyin yanayi karo na 28, wanda ya gudana...
Wata babbar kotun Jihar Yobe da ke garin Pataskum ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya akan jami’in sojan nan Lance Corporal John Gabriel da ya...
Malama a kwalejin ilmi ta tarayya FCE dake nan Kano Dakta Halima Musa Kamilu, ta shawarci ma’aikatan jarida da su kara zurfafa neman ilmi domin kara...
Gwamnatin Tarayya ta yi alkawarin biyan diyyar masu taron Mauludin da harin bom daga jirgin soja ya kashe a Jihar Kaduna. Sashen Hausa na BBC ya...
Majalisar Dattawan Najeriya ta lashi takobin gudanar da bincike kan harin kuskuren da rundunar sojin kasar ta kai, da ya janyo mutuwar mutane da dama a...