Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya karyata rahotannin cewa an yi yunkurin hallaka shi a wani hari a yammacin ranar Lahadi 22/10/2023. Kwamishinan yada labaran jihar...
Gwamnatin jihar Borno za ta hukunta duk wanda ta kama yana bara bayan ta sanar da haramta barar a Maiduguri babban birnin jihar da wasu kananan...
A yau litinin 23 ga watan Oktoba kotun kolin Kasar nan za ta fara sauraron korafin da Dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar...
Sakamakon wasan mako na hudu na gasar cin kofin kwararru na Najeriya na kakar 2023/2024 wato NPFL. Tun a ranar Asabar din da ta gaba ta...
Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL, ya gargadi jama’ar kasar da su kiyayi sayen mai suna adanawa, don tsoron fuskantar karanci da karin farashin man. ...
Kotun kolin Nigeria ta Sanya litinin 23 ga watan Oktoba domin fara sauraron koken da Dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar na kalubalantar...
Wani malamin addinin musulunci dake nan Kano ya ja hankalin sha’irai da su ƙara zurfafa neman ilmi ta yadda zasu san yadda ake yabon Ma’aiki S.A.W,...
An buga wasanni guda bakwai a wasan gasar cin kofin kwararru na Nigeria wato NPFL na shekarar 2023/2024. Abia Warriors 1 – 0 Kano Pillars Bayelsa...
Alkalin babbar kotun shari’ar Musulunci dake zamanta a Kasuwar Kurmi Shahuci Barista Abdu Abdullahi Waiya, ya shawarci lauyoyi da su gujewa kawo tsaiko a shari’ar bisa...
Limamin masallacin juma’a na Bachirawa Titin Jajira dake ƙaramar hukumar Ungogo Mallam Yakubu Alƙasim Isah, yaja hankalin matasa musamman ma maza da su ƙara mayar da...
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sanya hannu a Kwarya-kwaryan kasafin kudin na shekarar 2023 wanda ya kai biliyan hamsin da takwas, da miliyan...
Allah ya yi wa tsohon minista kuma tsohon sanata, Alhaji Bello Maitama Yusuf, Sardaunan Dutse rasuwa. Sardaunan dutse wanda dan kasuwa ne kuma dan Siyasa,...
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Ola Olukoyede a matsayin sabon Shugaban Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Ta’annati (EFCC) na tsawon shekaru hudu...
Hukumar yaki da masu yi wa kasa zagon kasa EFCC ta bakin mai magana da yawunta Dele Ourwale a jiya laraba yace hukumar ta kwato wasu...
Rundunar sojin kasar nan ta samu nasarar kashe Sama da yan bindiga 100 a yankin Arewa maso yammacin kasar nan,a kasa da Awanni 24 bayan da...