Wata mata mai suna Poul Messay, daga cikin wadanda ake zargi da satar yara a yankin unguwar Hotoro zuwa jihar Anambara ta arce daga hannun Gandiroba...
Hukumar Custom ta ce ‘yan kasuwa musamman masu manyan shaguna da kanana da su guji fishin haduwa da hukumar mudin ta kama su na siyar da...
Wata mata mai suna Fatima Dahiru mai shekaru 22, da sabani ya gifta tsakaninta da kishiyarta Wasila Isyaku Farawa, an yi zargin ta datsa mata adda...
kwararren likitan asibitin koyarwa na Aminu Kano, Dakta Mahmud Kawu Magashi, ya ce, abun da yake kawo zubar da jini ga mata masu juna biyu shi...
Wani Lauya mai zaman kansa a jihar Kano Barista Umar Usman Dan Baito, ya shawarci al’umma da su guji yada tsiraicin ‘yan uwansu wanda yin hakan...
Wani Kwararren likitan yara dake Asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano kuma Malami a Jam’iar Bayero Dr. Mahmud Gambo Jahun, ya Alakanta Rashin cin ingantaccen abinci...
A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now
Wasan daf da na kusa da na karshe na gasar cin shugaban kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars. Laraba 19/2/2020 Soccer Strikers Vs Kano Lion 4:00pm...
Wani mazaunin birnin Ikko Abdulkadir Suleman ya ja hankalin gwamnati ta gagauta nemawa Hausawa mazauna Kudu dake gudowa gida aikin yi, tun gabanin afkuwar abinda ba’a...
Anyi kira ga hukumar kula da gyaran Tituna ta jihar kano KARMA ta kawo dauki ga al’ummar yankin Sabuwar Gandu a karamar hukumar Kumbotso. Mazauna yankin...
Babban daraktan hukumar Hisba Dr. Aliyu Musa Aliyu ya ce, hukumar za ta shigar da koyar da darussan zamantakewar aure a sabuwar makarantar koyar da aikin...
Kotun majistire a jihar Kano ta bada umarnin tsare wasu matasa su uku a gidan ajiya da gyaran hali, sakamakon tuhumar su da ta’ammali da tabar...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce, an samu raguwar wadanda aka kebance bisa zargin su da kamuwa da zazzabin Lassa makonni hudu da suka wuce....
Babbar kotun jihar Kano ta kori karar da masu zabar sarki na masarautar Kano suka shigar gabanta su na kalubalantar kirkirar sabbin masarautu guda hudu da...