Kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, ta dakatar da ayyukan masana’antu na tsawon watanni takwas. Wani mamba a kwamitin zartaswar kungiyar na kasa, NEC, ya tabbatar da hakan...
Gwamna Aminu Tambuwal, ya ce, yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar PDP na Atiku Abubakar na gudana kamar yadda aka tsara. Gwamnan jihar Sokoto, Aminu...
Kungiyar ‘yan jaridu ta kasa (NUJ) reshen jihar Enugu, ta gudanar da aikin tsaftace jihar, domin tunawa da ayyukan makon manema labarai na shekarar 2022. Atisayen...
Babbar kotun tarayya da ke zaman ta a Dutsen jihar Jigawa, ta wanke tsohon gwamnan jihar, Saminu Turaki daga tuhumar da hukumar EFCC ke yi masa...
Wata budurwa ta yi zargin ‘yan kungiyar Bijilante sun ci zarafin su saboda sun tarar da yayarta tana zance a kofar gida. Budurwar ta yi korafin...
Kotun majistret mai lamba 54 da ke zamanta a unguwar Nomans Land, karkashin mai shari’a Ibrahim Mansur Yola, ta daure wata mata watanni shida ko zabin...
Ana zargin wata mata ta watsawa mijinta ruwan zafi a unguwar Tudun Yola karamar hukumar Gwale, a jihar Kano, sakamakon sabani da suka samu saboda ya...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara, ta tabbatar da yin garkuwa da wani mataimakin Sufeton ‘yan sanda, Abdulmumini Yusuf. Rahotanni sun bayyana cewa, wasu ‘yan bindiga da...
Mai horas da Liverpool, Jurgen Klopp, ya yi ikirarin cewa wasan da kungiyarsa za ta kara da Manchester City a gasar Premier a karshen mako zai...
Super Sand Eagles ba za ta buga gasar cin kofin nahiyar Afirka na bakin teku wato kwallon yashi na ‘yar tile ta 2022, bayan ficewar kungiyar...
Jami’an ‘yan sanda a karamar hukumar Kaduna ta Arewa, sun gano wani Dattijo mai shekaru 67, mai suna Ibrahim Ado, wanda aka kulle a daki sama...
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya nada mataimaka na musamman guda 28,000 da za su tallafa masa a harkokin siyasa. Wata sanarwa da mai taimaka wa...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta sake bude makaranatu 45 cikin 75 da ta rufe a fadin jihar saboda matsalar tsaro. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa, Sakataren...
Rahoto: Har yanzu PI ba ta fashe ba amma muna sa rai – Matashi- Matashi Wani matashi mai suna Auwal Muhammad, mai gudanar da PI Network...
Al’ummar unguwar Panshekara da ke karamar hukumar Kumbotso, sun nemi daukin mahukunta dangane da wani attajiri da suke zargin zai gine musu hanya mai dauke da...