Wani mazaunin yankin Faki a ƙaramar hukumar Ikara, mai gudanar da harkokin noma a jihar Kaduna, Sani Nuhu, ya shawarci manoman yankin da su guji karbar...
Kotun Shariar muslinci mai zamanta a Ungogo karkashin jagorancin mai shari’a, Mansur Ibrahim, ta hori wani mai wankin mota da daurin shekaru 2 ko zabin tara...
Kotun shari’ar musulinci mai zamanta ta Ungogo karkashin jagorancin mai shari’a ta sanya ranar 5 ga watan 1 na shekara mai zuwa, domin fara sauraron shaidu...
Kotu ta ci gaba da sauraron shari’ar nan da gwamnatin Kano ta shigar da karar lauyan da a ke zargi mai suna, Barista Hashim Husaini Hashim...
Hugo Maradona wanda kanin fitaccen dan wasan kwallon kafa na Argentina, Diego, ya mutu sakamakon bugun zuciya. Hugo mai shekaru 52 ya fuskanci mummunan harin ne...
Wani tsohon malamin makaranta a jihar Kano, malam Kabir Sani Hanga ya ce, kwaɗayi da son zuciyar wasu malaman makaranta ke janyo a raina su. Malam...
Shugaban tsangayar ilimin harsunan Najeriya da ke kwalejin ilimi ta tarayya a jihar Kano (FCE), Dr. Rabi’u Tijjani Rabi’u ya ce, akwai buƙatar al’umma su rinƙa...
Wani malami a kwalejin noma ta Audu Bako, Malam Abduljalil Isma’il ya ce, yawan sare bishiyoyi, domin yin makashi, na janyo kwararar Hamada da dumamar yanayi....
Kasar Habasha ita ce ta farko da ta isa kasar Kamaru, domin buga wasan karshe na gasar cin kofin nahiyar Afirka na mai taken TotalEnergies 2021,...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wasu matasa biyu da a ke zargin suna ƙwacewa mutane wayoyi a cikin baburin Adai-daita Sahu. Mai...
Kwamandan Kwamitin tsaro na unguwar Tukuntawa bangaren yankin Diga, Auwalu Soja yayi kira ga iyaye da su ƙara kulawa da shige da ficen ƴaƴansu, domin gudun...
A kalla ‘yan wasan Premier 103 da ma’aikatan su da a ka gwada a cikin kwanaki bakwai har zuwa 26 ga watan Dismab sun kamu da...
Mai unguwar Dausayi da ke yankin ƙaramar hukumar Gwale Ahmad Uba Dausayi, ya ja hankalin ‘yan ƙungiyoyin masu zaman kansu da su ƙara ƙaimi wajen tallafawa...
Shugabar ƙungiyar ɗaliban makarantar ‘yanmata ta GSS Sani Mai Nagge (SMOGA) Sha’awa Ɗahiru Umar Soron Ɗinki ta shawarci gwamnati da masu hannu da shuni da su...
Shugaban makarantar Ummul Salama Islamiyya da ke unguwar Mubi Ƙofar Nassarawa, Malam Mahmud Yasi Shehu ya ce, matuƙar iyaye za su rinƙa bai wa makarantun Islamiyya...