Wani likita dake sashen binciken jini a asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano, Dr Dalha Halliru Gwarzo, ya shawarci masu dauke da cutar amosanin jinni wato...
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya sanya hannu kan dokar Karin sarakunan yanka guda hudu a Kano. Majalisar dokokin jihar Kano ce dai ta gabatar...
Dominbjin cikakken labarin saurari shirin Baba suda na yau Laraba 08-05-2019. A tashae DALA FM da karfe 10:30 na dare.
Bayan sun sha inuwar mangwaro su 10: domin jin cikakken rahoton saurari shorin Baba suda na yau Laraba 8-5-2019. Da karfe 10:30 na dare a tashar...
Shirine da yake kawo muku labaran halin da ake ciki a siyasar Kano dama kasa baki daya, Ahmad Rabi’u Ja’en ne ya jagoranci shirin. Download Now...
Acikin shirin kunji cewa ‘yan sanda sun gurfanar da Musa Uba Danbayye a gaban kotu bisa zargin harbe wani matashi har lahira. Babbar kotun jiha...
A yau ne kotun majistret mai zamanta a Rijiyar Zaki karkashin mai sharia Aminu Usman Fagge, za ta bayyana ra’ayinta dangane da bada belin Musa Uba...
Kungiyar malaman kwalejojin fasa ta kasa reshen jihar Kano, (ASUP), ta ce za ta tsinduma yajin aikin gargadi na mako guda nan da ranar 23 ga...
Wani Malami dake sashen tarihi a jami’ar Bayero dake nan Kano, Farfesa Muhammad Tijjani Naniya, ya ce shirye-shiryen da gwamnatin jihar Kano ke yin a samar...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta cafke gandaye wadanda basa azumi a jiya Litinin dake ranar farko ta watan Azumin Ramadhan, Rundunar ta kai sumame unguwannin...