AIG Tambari Yabo Muhammad mai ritaya ya bayyana cewar sulhun da akayi da masu garkuwa da mutane a Sokoto da Katsina da Zamfara ba sulhu ne...
Jami’in hulda da jama’a na hukumar kashe gobara ta jihar Kano Sa’idu Muhammad Ibrahim, ya ja hankalin al’umma da su rinka gaggawar sanar da hukumar yayin...
Da safiyar yau Talata ne majalisar dokokin jihar kano ta fara tantance sabbin kwamishinonin da gwamna Dr, Abdullahi Umar Ganduje ya aike da sunayen wanda yake...
Rundunar Sojin Kasar nan bangaren mata sun gudanar da aikin tsaftar muhalli, duba lafiya da bayar da maguguna kyauta a jihar Kano. Da yake kaddamar da...
Rundunar ‘yansandan jihar Katsina karkashin kwamishinan ‘yansanda Sanusi Buba ta bayyana cewar ta kama wani gawurtaccen dan fashi da makami wanda ya dade yana kwace motocin...
Wani lauya mai zaman kansa Barista Abba Hikima, ya ce samun alfarma da wasu daga cikin jami’an gwamnati ke yi idan sun aikata laifi shi ne...
Rundunar Sojin Najeriya bangaren mata sun gudanar da aikin tsaftar muhalli da duba lafiya da bayar da magani Kyauta a jihar Kano. Da yake kaddamar da...
Rundunar ‘yansandan sokoto ta bayyana cewar ta bude wani sashi na karbar korafe-korafe akan ‘yansandan da suka ci zarafin wani mutum a jihar. Kakakin rundunar ne ...
Rundunar yansandan jahar sokoto ASP Muhammad Sadik ya bayyana cewar tattaunawar da akayi da masu ruwa da tsaki a harkokin addini da masarautun gargajiya da jamian...
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya aike da sunayen mutum 20 zuwa majalisar dokoki domin tantance su don tabbatar da su a matsayin Kwamishinoni....