Hukumar KAROTA ta tabbatar da mutuwar wani jami’inta a shataletalen Hotoro zuwa Mariri a ranar asabar din ta gabata. Kakakin hukumar KAROTA Nabulisi Abubakar Kofar Na’isa,...
Danna hoton dake sama domin sauraron jawabin jarumi Adam A. Zango Fitaccen jarumin fina-finan Hausa Adamu Abdullahi wanda aka fi sani da Adamu Zango ya bayyana...
Rundunar yansandan jihar Katsina karkashin kwamishinan yansanda Sanusi Buba ta kubutar da wasu mata biyu da masu garkuwa suka sace, suka kuma gudu da su dajin...
Ku cigaba da bibiya ana sabunta wannan shafi da sabbin bayanai.
Gidauniyar matasa masu yaki da shaye-shayen miyagun kwayoyi wato Youth Against Drug Abuse Foundation YADAF ta kaddamar da gangamin taron yaki da shan miyagun kwayoyi a...
Lauyan nan masanin kundin tsarin mulkin kasa Barista Umar Usman Danbaito ya bayyana cewar yanzu sarki daya ne a jihar Kano. Barista Danbaito ya bayyana hakan...
Kwamishinan muhalli na jihar Kano dakta Kabiru Ibrahim Getso ya musanta rahoton da aka fitar nacewa jihar kano itace wadda tayi fice wajen gurbacewar muhalli. Getso...
Hukumar Shari’ar musulunci ta jihar Kano, ta bukaci limaman karamar hukumar Wudil da Garko da su kara zage damtse wajen sauke nauyin da ya rataya a...
Babbar kotun jiha mai lamba 8 karkashin jagorancin mai shari’a Usman Na abba ta ayyana cewar dokar da majalisar dokoki tayi na baiwa gwamnatin kano damar...
Shugaban jami’ar kimiyya da fasaha ta jihar Kano dake garin wudil ta ce za ta samar da isassun dakin karatu dana bincike don ganin ta cimma...