Gwamnatin jihar Kano ta ce shugabannin makarantun sakandare na da gagarumar rawar takawa wajen tabbatar da shirin bayar da ilmi kyauta a dukkannin makarantu. Hakan ya...
Mataimakin shugaban tsofaffin daliban makarantar Tudun Maliki bangaren masu lalurar gani Ibrahim Isma’il Abdullahi, ya bukaci gwamnatin jiha da ta ringa bawa masu bukata ta musamman...
Ana gudanar bikin ranar kasa ta duniya wato Soil day a duk ranar biyar ga watan disambar ko wace shekara. Da nufin wayar da kan al’umma...
Mai Martaba Sarkin kano Muhammadu Sunusi, na II ya ce samar da cibiyoyin gyaran halaye na mata wani babban abu ne da zai kawo cigaban al’umma...
Ana zargin wani dan sanda da harbe wani mai karamar mota a titin Niger Street dake Kano. Tun da farko dai anyi zargin direban motar ya...
Shugaban gamayyar jami’an tsaro dake yaki da sha da fataucin miyagun karkashin hukumar NDLEA a jihar Kano Ali Ado Kubau, ya ce mata na neman kere...
Ofishin lauyoyi dake nan Kano ya nemi gwanan Kano Abdullahi Umar Ganduje da majalisar dokoki wanda Abdul’aziz Garba Gafasa ke jagoranta da su jingine batun zartar ...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta yi holin wasu mutane da take zargi da laifukan fashi da makami, garkuwa da mutane da satar motoci da babura...
Mutanen garin kududdufawa dake y ankin karamar hukumar Ungogo sun fara sarrafa bahayar mutane suna yin taki dan sayarwa ga manoma suna samun abinda za su...
Babban kwamishinan jihar kano a hukumar kidaya ta kasa Dr. Isma’il Lawan Sulaiman ya ce kididdigar da hukumar da hadin gwiwar ma’aikatar lafiya ta tarayya suka...