Shirin dake kawo muku labarai da rahotonni kan siyasar kasarnan da ma jihar Kano baki daya. Ku latsa alamar sautin dake kasa domin sauraron cikakken shirin...
Dagacin Kabo Malam Auwalu Zubairu,ya bukaci wandanda suka amfana da aikin duba lafiya kyauta, su bi ka’idar yadda aka basu magani tare da neman wanda aka...
Ku cigaba da bibiyar wannan shafi domin ana cigaba da sabinta shi.
Gwamnatin Kano tace duk mai tuka babur mai kafa Uku da yake ganin yafi karfin doka to Ya jira zuwa lokacin da za a rufe yin...
Kotu ta sanya ranar yanke hukunci kan tsofafin shugabannin karamar hukumar Warawa da ake zargi da aikata ba dai-dai ba. Kotun majistret mai lamba 15 karkashin...
Gwamnatin Kano tace Duk mai tuka babur mai kafa Uku da yake ganin Yafi karfin doka to Ya Jira zuwa lokacin da za a rufe yin...
Kotun majistret mai lamba 58 karkashin mai shari’a Zubairu Inuwa ta aike da wani matashi gidan gyaran hali. ‘yan sanda sun gurfanar da matashin mai suna...
Acikin shirin Hangen Dala na jiya Alhamis zakuji yadda Aminu Muhammad Adam ya caccaki batun cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari zai nemi zagaye na uku a...
Acikin shirin Baba Suda na jiya Alhamis zakuji yadda wani matashi ya mika kansa ga ‘yan sanda a Kano, akwai wannan dama karin wasu labaran aciki....
Shugaban sashin hausa na gidan radion DW Thomas Mosh, ya ce kyautata alaka tsakanin kafafen yada labarai na duniya zai kawo cigaba ta fannin aikin jarida....