Mazauna gidan hayan dake unguwar ‘Yan Awaki a jihar Kano, an umarce su da su killace kan su tsawon makwanni biyu, sabo da zargin ko wani...
Bayan da tun a daren ranar da al’umma su ka fara kullen zaman gida, inda tuni masu sukuni suka kammala yin tanadi tun a daren ranar,...
Tuni a ka bunne marigayi Abba Kyari a makabartar Gudu dake birnin tarayyar Abuja a ranar yau Asabar bayan da a ka yi masa sallar janaza’iza...
Kwamrade Auwal Rabi’u Babban Wando malami ne a sashen nazarin hallayar dan Adam kuma masani a fannin dake kwalejin Sa’adatu Rimi, ya ce akwai bukatar kulawa...
Tuni kasuwannin Arewacin birnin Kano su ka kasance a rufe, domin yin biyayya ga dokar gwamnatin jihar Kano na kulle, domin dakile yaduwar cutar covid-19. Wakilin...
Sakamakon gwajin da a ka yiwa wasu daga cikin ‘yan kwamitin yaki da annobar Corona ya nuna cewa izuwa yanzu 6 daga ciki su na dauke...
Maimartaba Sarkin Kano, Dr Aminu Ado Bayero, ya ce wannan doka da gwamnati ta dauka an dauke ta ne bisa shawarwarin masana lafiya domin dakile yaduwar...
Gwamatin jihar jigawa ta karbi dan asalin jihar mai dauke da cutar COVID-19 daga jihar Kano, duk da cewa ya na daya daga cikin mutane 21...
Yanzu haka dokar hana zirga-zirga a jihar Kano ta kankama sakamakon yadda al’umma su ka bi umarnin gwamnati domin dakile yaduwar cutar Coronavirus a fadin Kano...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce daga ranar Jumu’a ta dakatar da jama’a daga hada sahun sallah domin kaucewa cakuduwa a tsakanin jama’a. Gwamnan jihar Jigawa, Alhaji...