Kyaftin din ku ngiyar kwallon kafa ta Liverpool, Jordan Henderson ba zai kara buga gasar Firmiyar kasar Ingila ban a wannan kaka, sakamakon rauni da ya...
A karo na farko tun cikin shekaru 16 kungiyar kwallon kafa ta Leeds United na yunkurin dawo wa gasar Firimiya bayan ragargazar Stoke City da ci...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gurfanar da wani matashi Muhammad Sabi’u a kotun majistret mai lamba 18, da ke unguwar Zangero karkashin mai shari’a Muhammad...
Kungiyar kwallon kafa ta Real Betis ta nada sabon mai horas da ita Manuel Pellegrini a matsayin kocin ta. Pellegrini wanda ya taba rike kungiyoyin Mancheste...
Kotun majistret mai lamba 18, da ke unguwar Zangero karkshin mai shari’a Muhammad Idris, ta ce a dawo da mutanen da kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano...
Wata mata da ke unguwar Hotoro bayan Depot ta kai korafin wani jami’in Dan sanda a shelkwatar rundunar ‘yan sandan jihar Kano bisa zargin takurawa rayuwar...
A karo na farko dan wasan kwallon Golf Tiger Woods zai fafata a gasar PGA Tour wanda za a yi wasan a mako mai zuwa. Zakara...
Mai rike da kambun matsakaita na gasar damben Boxing, Katie Taylor za ta barje gumi da Delfine Persoon a wani wasan dambe da za su sake...
Hukumar gasar kwallon kafa ta kasar Italiya ta dakatar da dan wasan bayan kungiyar Lazio Patric sakamakon gartsa cizo da ya yi wa dan wasan kungiyar...
Hukumar kwallon kafa ta kasar Ingila ta dakatar da dan wasan tsakiyar kungiyar Tottenham, Eric Dier har tsawon wasanni hudu tare da cin sa tarar Fam...