Wasu daga cikin ‘yan wasa 6 ciki harda mutum hudu wadan da ba ‘yan wasa ba sun kamu da cutar Corona bisa gwajin da a ka...
Hukumar shirya gasar kwallon lambu ta Golf na Ryder Cup ta sanar da dage gasar ta bana wanda a ka shirya za a gudanar a kasar...
Hukumar hana fasakauri wato Custom shiyar jihar Kano da Jigawa ta ce, ta kama Shinkafa da Taliya, na kimanin Milyan Hamsin, a kasuwar Singa da ke...
Hukumar tsara birane ta jihar Kano (KNUPDA) ta ce ba za ta lamunta ba, a kan mutunen da su ke yin gini a kan magudanen ruwa...
Al’ummar yankin Dantsinke a karamar hukumar Tarauni dake jihar Kano, sun koka a kan yawan ambaliyar ruwa da yake ci mu su tuwo a kwarya, musamman...
Shugaban cibiyar bincike kan cututtuka ma su yaduwa ta jami’ar Bayero dake nan Kano Farfesa Isah Sadiq Abubakar ya bukaci al’umma su ci gaba da amfani...
Wata babbar kotun jihar Kano mai lamba 11 dake zaman ta a Mila Road karkashin mai shari’a R.A Sadiq ta yi umarnin wani bature ya biya...
Mai rike da kambun gasar tseren mota na Formula One har sau biyu, Fernando Alonso zai dawo gasar tseren mota a sabuwar shekara mai kamawa. Fernando...
Kocin Liverpool Jurgen Klopp ya ce nan gana zai gina kungiyar da ‘yan wasa masu tasowa wadanda su ka kamala Academin kungiyar. Klopp ya bayyana hakan...
Mai horas da Manchester City, Pep Guardiola ya gargadi ‘yan wasan kungiyar cewa su gyara kura-kuran su domin kuwa in su ka ci gaba da tafka...