Gwamnatin tarayya ta ce ta kashe naira biliyan goma sha biyar da miliyan dari takwas wajen biyan alawus din ma’aikatan lafiya a asibitocin koyarwa da kuma...
Shugaban kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich, Karl-Heinz Rummenigge ya ce ba a yi adalci ba hukunci da a ka yanke na bayar da kyautar gwarzon...
Dan takarar gwamnan jihar Kano a jam’iyyar PDP Abba Kabir Yusuf ya bayyana dalilan sa na gurfanar da gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje da wasu...
Ministan harkokin cikin gida, Ogbeni Rauf Aregbesola ya ce, Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Alhamis 30, da kuma Juma’a 31 ga watan Yuli, 2020 domin gudanar...
Hukumar kashe gobara a jihar Kano ta tabbatar da tashin gobara a wani gidan mai dake tashar Kofar Ruwa a daren jiya Litinin. Gobarar ta tashi...
Alamu sun nuna sanarwar sanya ranar rubuta jarabawar WAEC ta zo wa dalibai a ba zata, duba da yadda a ka rinka sanya ranar a na...
Mai horas da Liverpool Jurgen Klopp ya lashe kyautar gwarzon shekara na masu horaswa a kasar Ingila. Jurgen Klopp ya lashe wannan kyautar ne bayan da...
Al’ummar garin Jar kuka a jihar Kano sun nemi daukin mahukunta dangane fama da matsalar hanya da makaranta da asibiti da suka dade suna fama da...
Kotun Majistret mai lamba 72 karkashin mai Shari’a Aminu Gabari taki amincewa da rokon wani lauya da ya yi a kunshin shari’ar da kwamishinan ‘yan sanda...
Gwamnatin jihar Jigawa ta hana gudanar da wasu bukukuwan al’ada bayan an dawo daga Sallar Idi a fadin jihar. Kwamishinan lafiya kuma shugaban kwamatin dakile yaduwar...