Shugaban kungiyar sintiri ta Nijeriya Dr. Usman Muhammad Jahun ya ce, akwai bukatar dukkan jami’an tsaro a kasar nan a hada kai domin dakile rashin tsaro...
Shugabar kungiyar wayar da kan iyaye mata da sauran al’umma a kan yadda za’a dakile matsalolin da su ke damun mata, Hajiya Gambo A. Garba ta...
Kungiyar kwallon kafa ta Zenit St Petersburg dake kasar Rahsa ta dauki dan wasan bayan Liverpool, Dejan Lovren a kan kudi Fam miliyan 10.9. Dan wasan...
Ma’aikatar ilimi ta tarayya ta ce a ranar 4 ga watan Agusta na shekarar nan za a bude makarantu a fadin kasar nan. Cikin wata sanarwa...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 16, karkashin mai shari’a Nasiru Saminu, ta sanya ranar 17 ga watan gobe domin fara sauraron shari’ar Hon. Yusuf Abdullahi...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 8 dake zaman ta a Mila Road karkashin mai shari’a, Usman Na Abba, ta cigaba da sauraron shari’ar nan da...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Juventus, Cristiano Ronaldo ya sadaukarwa ga magoya bayan kungiyar gasar Serie A ta kasar Italiya da su ka dauka sau...
Dan wasan bayan kungiyar bayan Tottenham Hotspur, Jan Vertonghen ya tabbatar da cewa zai bar kungiyar sa a wannan kaka ta bana. Vertonghen mai shekaru 33...
Zakarar gasar Firimiyar kasar Ingila, Liverpool ta zama ta biyu a gasar wadda ta kare da maki 99 a tarihin gasar bayan da ta doke Newcastle...
Dan was an tsakaiyra kungiyar Manchester City, Kevin de Bruyne ya kamo tsohon dan was an Arsenal, Thierry Henry a matsayin wanda ya fi tallafawa a...