Majalisar dokokin jihar kano ta kafa kwamitin da zai duba inda ruwan sha a jihar Kano yake samun tasgaro kuma ba ya iya zuwa ga al’umma....
Shugaban hukumar Zirga-zirga ababan hawa na jihar Kano Baffa Babba Dan Agundi y ace dokar yin goyo a kan babur na nan ba’a janye ta ba....
Wani daya daga cikin matasan da ke kokarin samar wa matasa aikin damara a jihar Kano, El- Jamil Ibrahim Danbatta ya ce, kishin matasan jihar Kano...
Kungiyar hada zumunta ta KHZ Foundation, ta tallafawa gidan marayu da ke unguwar Medile a karamar hukumar Kumbotso, da gina katangar gidan da ginin bandaki da...
Hukumar lafiya ta duniya (WHO) ta yi gargadin cewa annobar cutar Corona na iya kara Kamari idan har kasashe su ka gaza bin matakan kiwon lafiya,...
Sashen bibiyar yadda a ke mu’amala da kudade a bankuna (NFIU) ya gabatarwa da kwamitin fadar shugaban kasa binciken da ya gudanar a kan dakatacce shugaban...