Wani malamin addinin musulunci a jihar Kano Malam Aminu Kidir ya ce, al’ummar da Allah ya basu damar yin layya to su taimakawa mabukata, maimakon su...
Kungiyar shugabannin kafafen yada labarai ta Arewa wato Northern Media Forum, ta bayyana rasuwar marigayi Alhaji Isma’ila Isa Funtua a matsayin babban rashi a kasar nan...