A hudabar sa ta idin babbar Sallah, limamin masallacin Sabuwar Jami’ar Bayero a jihar Kano, Farfesa Auwal Abubakar ya gargadi al’ummar musulmi da su dage wajen...
Shugaban gidan gyaran hali na Kano, Magaji Ahmad Abdullahi ya bukaci ma su laifin da gwamnan Kano ya sallame su a ranar Sallah cewa su kasance...