Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya ce, masarautar Kano ta na goyan harkar Zinare domin ya taimaka wajen bunkasar al’umma a Yammacin Afrika,...
Kotun majistret mai lamba 72, karkashin mai shari’a Aminu Gabari ta sake gurfanar da matashin nan Abubakar wanda a ka fi sani Abu Jika mazaunin unguwar...
Wani hadarin motoci guda a kofar Kabuga kan hanyar zuwa Jami’ar Yusuf Maitama Sule, ya janyo jikkatar al’umma. Al’amarin ya faru a ranar Litinin, inda wata...
Mataimakin mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Arsenal, Freddie Ljunberg ya ajiye aikin sa a matsayin mataimakin mai horas da kungiyar. Ljungberg mai shekaru 43...
Tsohon dan wasan gaban kasar Brazil Ronaldo, ya shawarci dan wasan gaban kasar sa, Neymar da ya saka nutsuwa a ya yin da ya fuskanci raga...
Inuwar Marayu da gajiyayyu ta Tudun Maliki, ta sha alwashin ci gaba da tallafawa yaran da iyayen su suka rasu da iyayen da a ka bar...
Mahukunta a kasar Girka, sun sallami dan wasan bayan kungiyar Manchester United, Harry Maguire bayan da ta tabbatar ba shi da wani laifi a wata hayaniya...
Mai horas da Liverpool, Jurgen Klopp ya gargadi ‘yan wasan da su yi duk mai yuwa wajen ganin sun tisa Arsenal a gaba a wasan karshe...
Wasu saurayi da budurwa Muhammad da Aisha da ke unguwar Na’ibawa a karamar hukumar Kumbotso, sun sha maganin guba domin su mutu su je lahira su...
A na zargin magidanci da kulle matar sa a daki tsawon kwanaki biyu ta na nakuda babu kulawa har sai bayan ta mutu ta fara wari...