Wani malamin addinin musulunci a jihar Kano Sheikh Muhammad Umar Abu Muslim ya ce, iyaye su rinka sa’ido a kan ‘ya’yan su wajen lura da lokacin...
Daliban da ke ajin karshe a makarantun sakandire a jihar Jigawa sun bi sahun takwarorin su a fadin Najeriya, wajen fara zana jarabawar WAEC a ranar...
Kungiyar sintiri ta Bijilante da ke unguwar Gaida a karamar hukumar Kumbotso ta kama wasu matasa biyu da a ke zargin sufasa kantinan a yankin. Daya...
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta sallami mai hiraswar ta, Quique Setien bayan da Bayern Munich ta zubawa kungiyar kwallaye 8 a raga. Quique mai shekaru...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City, ta ce ta na shirye-shiryen yin mutumin mutumi na Davida Silver bayan da ya shafe shekaru 10 ya na fafatawa...
Kotun majistret mai lamba 72 karkashin mai shari’a Aminu Gabari ta aike da wasu matasa 2 gidan gyaran hali. ‘Yansanda ne dai suka gurfanar da matasan...
Kotun majistret mai lamba 72 karkashin mai shari’a Aminu Gabari ta aike da wani matashi James Iboh gidan gyaran hali watanni 3 bisa zargin satar wayar...
Tsohon dan wasan tsakiyar kungiyar Chelsea, John Obi Mikel ya koma kungiyar kwallon kafa ta Stoke City. Stoke City wacce ta ke ajin rukuni na biyu...
Hukumar Gidaje da Sufuri ta jihar Kano ta ce, za ta hukunta duk masu tifa da masu Jakai da su ka kama su na ci gaba...
Kungiyar kwallon kafa ta Borrusia Dortmund, ta ce ta yi asarar kudi Yuro miliyan 43.9 a kakar 2019-20, bayan da annobar Corona ta yi mata tsiya....