Sarkin Kasuwar Abubakar Rimi da akafi sani da kasuwar Sabon Gari a jihar Kano, Alhaji Nafi’u Indabo ya bukaci gwamnatin Jihar Kano da ta bai wa...
Tsohon dan wasan bayan kungiyar Arsenal da kuma Juventus, Stephen Lichtsteiner ya jingine takalman sa daga harkokin tamaula. Dan wasan mai shekaru 36 dan kasar Switzerland...
Gwamantin jihar Kano ta ce a shirye ta ke domin inganta kadarorin gwamnati da a ka kyalesu ba’a amfani da su domin samun kudin shiga. Gwamna...
Wani Ma’aikacin jinya daya nemi a boye sunan shi ya ce a wata ukun farko da aka samu bullar wannan cutar Corona an samu karancin masu...
Wata mata da a ke zargin ta da a aikata laifi an dawo zaman kotu a ka sanar da kotu cewar Allah ya yiwa matar rasuwa....
Kotun majistiret mai lamba 35, da ke zaman ta a unguwar Nomanslad, karkashin mai shari’a Sunusi Usman Atana, ya aike da wani matashi Abubakar Muhammad Kwana...
Wani matashin mai suna Aminu Bello da kuma wata matashiya Hauwa Muhammad sun gurfana a gaban kotun majistiret mai lamba 35 da ke zaman ta a...
Dan wasan kungiyar Sporting de Mundial a kasar Ingila, ya kutufi alkalin wasa mai suna Satyam Toki a fuskar sa, sakamakon ya baiwa dan wasan jan...
Majalisar kula da al’amuran shari’a ta kasa ta amince da nadin wasu sababbin alkalan babbar kotu guda shida a jihar Kano. Hakan na kunshe ta cikin...
Ministan farko a matakin lafiya na kasar Nertheland wato Holland, Nicola Sturgeon, ya ce ba za a yi wasanni a makon nan ba a kasar, sakamakon...