Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta Kasa NAFDAC ta gargadi ‘yan kasar nan da su guji yin amfani da nau’in Tufa da Inibi da...
Kungiyar ‘yan jaridu ta kasa ta ce, za ta ci gaba da kare mutuncin ‘yan Jaridu a kowanne mataki tare da karfafa musu gwiwa domin gudanar...
Kotu a kasar Girka ta rage hukuncin da ta yi wad an wasan bayan Manchester United Harry Maguire, daga watanni 21 da kwanaki 10 a gidan...
Mai horas da kasar Ingila, Gareth Southgate, ya cire dan wasan bayan kasar Harry Maguire daga jerin cikin ‘yan wasan Ingila da za su buga wasan...
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta ce dan wasan gaban kasar Argentina Lionel Messi kuma dan wasan ta a yanzu zai bar kungiyar kakar wasanni ta...
Mutumin da a ke zargi da bibiyar tsohuwar matar sa a gidan mijin ta ya sake gurfana a gaban kotun shari’ar musulunci da ke Post office....
Masu harkar sayar da magunguna a Chemist na jihar Kano sun koka a kan yadda wasu jami’ai daga Abuja su ka zo sun a rufe shaguna....
Hukumar bayar da agajin gaggawa da tsugunar da gajiyayyu ta jihar Kano ta ce, zuba shara a magudanar ruwa da kuma rashin yashe su ne ke...
Tsohon dan wasan kasar Brazil da kungiyar Barcelona, Ronaldinho ya shaki iskar ‘yanci daga kullen gida da a ka yi masa a kasar Paraguay kusan na...
Kungiyar mahaddata alkur’ani ta kasa reshen jihar Kano ta ce, ba ta goyan bayan matakin gwamnatin jihar Kano na hana karatun alkur’ani a jihar. Sakataren kungiyar...