A na zargin wasu matasa biyu sun dauki wata matashiya mai suna Fatima Auwal Gobirawa sun kai ta wani gida sun haike mata bata cikin hayyacin...
A na zargin wata mata da ta samu juna ba ta hanyar aure ba, kafin ya isa haihuwa ta barar da shi ta je wani Kango...
Hukumar tace fina finai ta jihar Kano ta ce, ba zata lamunci yadda masu yabon fiyayyan halitta annabi Muhammad S A W su ke wuce gona...
Jami’an tsaro a kasar Faransa sun tabbatar da kama mutane 148 wadanda su ka gudanar da zanga-zanga a babban birnin, bayan da PSG ta yi rashin...
Gwamnatin Jihar katsina ta ce, akalla yara dubu talatin da uku ‘yan firamare da ke aji daya zuwa uku su ka koyi karatu ta kafar talabijin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta toshe wasu daga cikin hanyoyin jiragen kasa wandanda mahada ce da wasu titunan. Shugaban hukumar gyaran tituna jihar Malam...
Kungiyar masu shayi ta kasa reshen jihar Kano ta ce, ba taji dadin matakin da kungiyar masu sayar da biredi su ka yin a karin farashi,...
Dan wasan gaban kungiyar PSG, Neymar ya ce rashin lashe gasar da su ka yi a hannun Bayern Munich kwallao dama ta gaji hakan cewa fara...
Ivan Perisic suggested he is open to resurrecting his Inter career after signing off at Bayern Munich with Champions League glory. Dan wasan kasar Croatia, Ivan...
Kungiya kwallon kafa ta Bayern Munich ta ci kwallaye 500 a gasar cin kofin zakarun kungiyoyin nahiyar Turai, bayan da dan wasan gefen ta Kingsley Coman...