Tsohon dan wasan tsakiyar kasar Jamus kuma dan wasan kungiyar Arsenal, Mesut Ozil, ya ce zai ci gaba da zama da kungiyar sa ta Arsenal duk...
Wani wani matashi dan gwagwarmaya, Kwamaret Adamu Dayi ya ce, iyaye na taka rawar gani wajen lalacewar tarbiyar matasa a wannan zamanin. Kwamaret Adamu ya bayyana...
Kotun majistiri mai lamba 35, karkashin mai shari’a Sunusi Usman Atana ta aike da wani mutum Baffa Usman mazaunin kauyen Gerawa a karamar hukumar Warawa wajen...
Kotun majistiri mai lamba 35, karkashin mai shari’a Sunusi Usman Atana ta aike da wasu matasa gidan gyaran hali. Tun da fari kwamishinan ‘yan sandan jihar...
A na zargin wani matashi mai suna Abdullahi Idris Sudawa mai shekaru 40, da satar waya a na tsaka da binne gawa a makabartar Abbatuwa da...