Majalisar dokokin jihar Kano ta koma bakin aiki bayan da ta shafe tsawon wata biyu ta na hutu, wanda ta tafi ranar 22 ga watan Yuli...
Sarkin al’ummar Hausawa na Afrika Alhaji Abdulkadir Labaran Koguna wanda ya ce, sun karrama Freedom Radiyo da Dala FM saboda gudunmawar da tashoshin su ka bayar...
A kalla mutane dubu biyu da ashirin da bakwai ne wadanda hare-haren ‘yan bindiga ya tilastawa barin matsugunan su, su ka dawo gidajensu a jihar Katsina....
Gwamantin tarayya ta ce, lokacin buɗe makarantu bai yi ba, kuma tana gargaɗin gwamnonin jihohi da kada su karya dokar da ta bayar ta buɗe makarantu...
Wani gida da ya rushe a unguwar ƙofar Kansakali layin Alhawali da ke ƙaramar hukumar Gwale a jihar Kano, ya jikkata mutane uku tare da rasa...
Sabon dan wasan tsakiyar kungiyar kwallon kafa ta Real Sociedad, David Silva ya kamu da cutar Covid-19. Kungiyar sa ce ta sanar da hakan a shafin...