Wasu guggun matasa da a ke zargi sun afkawa gidan wani magidanci a unguwar Tudun Bojuwa a Kano har ta kai sun ji masa ciwo tare...
Al’ummar ci gaban unguwar Dakata karamar hukumar Nasarawa a jihar Kano, sun yi korafin cewa wasu mutane na kokarin gine masu tsohuwar hanyar su wadda ta...
Kungiyar samari masu kishin aljihu ta kasa reshen jihar Kano ta ce, sun ware ranar Juma’a daya ga watan daya shekarar 2021 a mastayin ranar kishi...
Shugaban shirya gasar cin kofin Kwamrade Muhammad Garba, Abba Small ya tabbatar da dage gasar da a ke fafatawa, sakamakon fara gasar cin kofin aji rukuni...
Kwamitin shirya gasar cin kofin Sanata Barau I Jibrin ta tabbatar da dage gasar da a ke fafatawa, sakamakon dawowar annobar cutar Corona da a ka...
Babban limamin masallacin juma’a na masjidul Kuba dake unguwar Tukuntawa a karamar hukumar birni a jihar Kano Malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, Mutum ya waiwayi...
Limamin masallacin Juma’a na hukumar dake kula da harkokin Shari’a wato Shari’ah Commission, Dr Yushe’u Abdullahi Bichi, ya ce dan uwa ya taimaki dan uwan shi...
Na’ibin masallacin juma’a na Masjid Umar Sa’id Tudun Wada dake harabar gidan rediyon manoma a yankin unguwar Tukuntawa dake karamar hukumar birni a jihar Kano, Gwani...