Sarkin Ban Kano Hakimin Ɗan Batta Alhaji Isyaku Wada Waziri Ibrahim, ya gargaɗi iyaye da su ƙara kulawa da karatun ƴaƴansu, domin rayuwarsu ta zamo abar...
Shugaban Ƙungiyar masoya tashar Dala FM Kano Mansur Tallman mai Faci, ya bayyana gida gidan rediyon Dala a matsayin gidan da yake bada gudunmawa ga al’umma...