Rundunar ‘yan sandan jihar ta ce, yanzu haka ta na neman wani matashi mai suna Abba Dogo ruwa a jallo sakamakon zargin sa da cakawa wani...
Hukumar hisba ta jihar Kano ta ce, kowanne liman a jihar ya rinka bayar da Certificate ga ango da amarya bayan daura aure, domin gudun samun...
Mai unguwar Tukuntawa Alhaji Nuhu Abubakar Musa, ya yi kira ga al’ummar yankin da su rinka tallafawa marayu da marasa karfi da kayayyakin da za su...
Shugaban majalisar malamai na kasa Malam Ibrahim Khalil, ya ja hankalin al’ummar musulmi da su kara himma wajen tallafawa masu bukata ta musamman, domin rage musu...
Kwamandan Bijilante na unguwar Hausawa dake yankin karamar hukumar Tarauni Inusa Muhammad Shahada, ya ja hankalin matasa da su kaucewa daukar kayan da ba na su...
Shugaban majalisar Malamai ta jihar Kano, Malam Ibarahim Khalil ya ce akwai gyare-gyare dangane da yadda a ke yin fim din Hausa. Malam Ibrahim Khalil ya...
Al’umma unguwar Maikalwa dake karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, sun koka kan yadda wasu da ba a san ko suwaye ba su ka cinnawa makabarta...
Kungiyar ‘yan Bijilante ta kama wani katon Gardi da hijabi a cikin mata yayin sallar Asham a cikin wani masallaci dake yankin unguwa Uku ‘Yan Awaki....
Kungiyar tallafawa marayu da marasa gata ta jihar Kano ta ce, samar da hukumar marayu zai taimaka wajen ci gaba da tausayawa maraya a kano. Shugaban...